S*X OR LOYALTY COMPLETE HAUSA NOVELS

 

[2:44PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 💁LOYALTY or S*X👯

(biyayya ko iya gado)

  Who keep a man👇🏿


💁Meena ce zaune a palo tana kallon wani american film a MBC 2 me suna "Temptation" hmm film din exactly irin lifestyle din zaman auran su da kishiyar ta jameela da mijin su Nasir hmm ta danyi murmushi wlh jumy na bani mamaki for God sake Nas nason "SEX" wlh i know my husband he is "sex addict" Nasir baya gajiya when it comes to love making, but why jumy take wasa da wannan bangaran, her sex performance is poor, hmm bata bawa sex important wai ita loyal woman, "to biyayya za aci" meena ta fada


👯Meena ta gano hakan ne last week da Mahmud yazo gun Nasir, suna hira Nasir ke cewa Mahmud" how far abokina kayi scars two days daga abuja se gida ko joint din mu baka zuwa guys are asking of u..Mahmud yace aini feenah da sady sune commitments dina am engaged with them, can u imagine yanxu sai inyi two weeks a abuja without needing a cookie..in fact I don't even need it, "cos I have the sweetest cookies on earth from my two angels" baran ma na feenah Gosh her "hole of honey" is like Paradise on earth.. Suka kwashe da dariya, Nasir yace shegen sama ashe abokina ka zama sarki, amma ni problem dina jumy ce wlh her sex performance is poor am not satisfying at all, she is so loyal to me, jumy akwai biyayya but babu kwanciyan gado


👯Meenah tayi dan Jim tace wlh wasu mata naban mamaki wai ace har ka bari miji ya San baka iya love making ba ko kuma u can satisfy him, ita jumy biyayyan aure kawai ta rike tana ganin shi kadai zai rike mata miji hmm " biyayya za aci" Meenah ta fada, bayan nasan namiji duk rashin mutuncin ka da rashin biyayyan da kake masa in dai ur HQ is sweet kuma you can satisfy him wlh zai iya tolerating dik wani rashin kirkin ki, amma wlh idan kika bari kwanciyan gado ya kubuce miki wlh kin zama sorry koda kuwa baywa zaki zama gun miji dan biyayya wlh kin zama empty baki da wani kwarjini agun miji..Meenah tace" abinda komai girman laifin dana ma Nasir even if he is mad at me wlh at night shi yake bani hakuri" bcos I know myself bana wasa da gyara HQ dina, dan shine sirrin mallake Nasir ba boka ba Malan just kawai iya sanin sirrin kwanciyan gado ne only


👯meenah ta cigaba da tinanin ta..ita jumy na bata mamaki, ta staya wai ita "loyal woman" and she is so proud wai ita ta kama miji da biyayya, biyayya without bed satisfaction ai "you are empty girl" meena ta fada a fili, wai kuma a haka jumy ke gossip da friends dinta wai tamin zarra agun miji, ni bana ma Nasir biyayya sai wani ji dakai nake wai na iya "SEX" bayan tasan yafi rawan jiki a ranan girkin ta" hahahah kutt wlh jumy you can never bit me agun love making.. Mutumin da ban taba jin yana screaming ko surutan dadi idan yana dakin taba, but wlh nayi imani jumy taji haka idan yana daki na yafi a kirga, dan ga zahiri har kasa hakuri tayi ran girki na saida ta bugawa Nas waya wajan 11pm muna cikin wata duniya duk munyi weak Nas kasa dauka yayi ma nice na dauka nace haba jumy this is my day and my time allow me to rest.. Wai ai she didn't call my line mijinta ta kira but sakon na mune gaba daya wai adaina damun ta da ihu da surutai bcos she can not sleep, nayi dariya na kashe wayan azuciya ta nace " irin abinda mijinki keso kenan wawuya kawai"


👯meenah tace nifa ina mamakin matan da suke cewa Sex is not the center of attraction na aure, kamar yanda kishiyar ta jameela take layin irin mata masu ikirarin haka.. Ita jumy tace biyayya alone can keep a man..hmmm Meenah ta dawo daga tinanin ta adaidai lokacin da aka gama film din, ta tashi ta shige kicin zata hada wani stumi na mata wai shi" take me higher" lol


  👯hmmm Ladies abinda Meenah bata Sani ba SEX alone can not keep a man.. Because every man need three things from a woman"LOYALTY, SUPPORT and the COOKIE which is SEX 


👉👯ku biyoni kuji ita kuma jumy wani waina take toyawa.. 


👯Biyayya ko kwanciyan gado which keep a man😳


✍khadija Muhammad Ali✍

Admin sarauniyan mata group✍

[2:44PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 💁SEX or LOYALTY👯

  (Biyayya ko iya gado)

   Which keep a man👇🏿episode 2


👯Jameela ce a kicin tana hada ma Nasir "Chapman drink" dik da yau tana fushi dashi ya hana ta zuwa bikin kawar ta ummi Jibril yace baza taba and she is hurt but ta danne azuciyar ta she just want to be a loyal woman, harda hada masa best drink dinsa


👯Jumy tace biyayya kesa Kuyi abota da zaki kuma idan mace ta gane biyayya nasa namiji ya koma kamar bashi da wayau agaban matar sa.. Shi zaisa ya sakar miki komai 


👯i just want to win his hrt, Meenah tana wasa da auran ta  jumy ta fada"mata babu biyayya se zancen sex" wlh am proud of myself nasan na kama Nasir a hannu, ina masa biyayya and I will continue without fade up har sai nama Meenah zarra.. Kawai Meenah baki iya magana a hankali ba, baki da respect sai wani jijji dakai wai ke kin iya gamsar da miji a gado


👯jumy tace wonderful wai me mata suka maida aure ne, zancen HQ da banana shine kawai suka dauka aure, sai ma ka shiga group zaka ga abin mamaki, maganin mata da na gyaran HQ shini majority zancen mata a group, sun kasa gane dadin sex is only for a day to ease the stress


👯 she wonder why Meenah ta dauki sex as the center of attraction na aure hmm wlh idan Meenah zata ajjiye all this sex stuff ta zama loyal to her husband daya fi mata, dan ta lura Meenah ta manta zancen biyayyan aure se sex


👯akwai randa Nasir na dakin Jumy, Meenah ta bugo waya sai ta lura Nasir ransa a bace yana maga da karfi ta wayan" Meenah u better know am ur husband kisan irin maganan da zaki dinga gaya min.. Oh you mean i won't sleep in ur room today, haka kike so, wai me kika dauki kanki babu macen da ta fiki ne, kin dauka sex shine kawai agabana, I need more of that Meenah.. Kawai sai ya kashe wayan..sai taji yana cewa yarinya babu biyayya she don't have manner, all she knows is how to satisfy me on bed and that is all..I need more of that as a husband


👯jumy taja dogon numfashi tace wlh babu yanda za ayi Meenah ta min zarra agun Nasir dan bata iya biyayya ba.. She don't know how to make her husband be like a king and a father also..wlh  nasan nayiwa Meenah zarra agun darling Nas


👯hmm Ladies abinda jameela bata Sani ba Loyalty alone can not

 keep a man.. A man need three things from a woman, "SEX, Support and Loyalty 


👯ku biyoni next episode muji yanda jameela zata kama miji da biyayya alone, and also Meenah with her sex magic hmm ko dole su hada loyalty da sex at the same time...👇🏿


✍khadija Muhammad Ali✍

✍admin sarauniyan mata group✍

[2:44PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯SEX or LOYALTY👯

 (Biyayya ko iya gado)

  Which keep a man👇🏿

       Episode 3💁


👯Jumy ce ke kwance akan gado wayan ta na kara wakan "my love is ur love" na Celine Dion tayi murmushi tinda tasan Nasir kadai ta sawa personal ringing tune, ta kara wayan a kunne tace" hello darling" yace my jam-jam ya kike, yau me ake shirya min ne, wani shiri ake min tonight" ta dan yi dariya tace" bayan kasan ina period ai no show tonight" oooh gosh.. To kimin irin dabaran ku na mata dan wlh yau ba sauki, tace tooh fa what do u want me to do" hahaha just make me sertisfy, tace how, yace jumy you must be joking..how fa kika ce, just have away to make me have relief".. Nas na shiga uku ina period what else do u....kafin ta rufe baki ya kashe wayan


👯Nasir yayi dropping wayan yana mamakin jumy, wai bata da wani abinda zata masa yaji dadi just because she is having her period, Nasir yace " ance mata sai namiji yayi having sex sannan yake samun pleasure..what is wrong with her and she has classy friends ga group dinsu na "sarauniyan mata" dan naga suna da exposure na rayuwan aure gama friend dinta mummy Deedat tasan komai, wlh she must be joking..am fade up!!


👯Biyayya iya biyayya jumy na yimin kamar zata min sujada and she knows how to cuddle me with her words.. But when it comes to sex omagod..nothing! Haka zanyi two days a dakin ta no happening taabdi wlh da sake..I can't take it!!!


👯Jumy tace toni me Nasir yake so in masa.. Ta shiga kicin ta hada masa Chapman da Pepe soup, ta dawo bedroom ta gyara gado da wani attractive bed sheet red colour da wasu candle light da su rose flowers da wani perfume me suna "romantic mood" daki yayi kyau dadin harka, ta rage wutan dakin ya koma dim light..tace I know you will get relief Nas ko ba muyi sex ba, in fact I won't live u alone zan kwanta ajikin ka til u fall asleep.. Didda ina period


👯Nasir yana cikin Mota zai dawo gida Meenah ta kira shi a waya" Nas love" yace Mimi na kina lafiya" tace am fyn, ka taso aiki ne? Yace yep ina hanya, tace pls ka staya a bakin asibiti mana I need something, yace kuut kinsan fa akwai hold up a hanyan, wai mema zan siya miki ne, tace pls ka siya min "man damo da ayu" Nasir a zuciyar sa yace aikin kenan gyaran HQ amma ba biyayya, tace Nasir why are u silent, idan baza ka siyo ba shi kenan kawai sai ta kashe wayan


👯Nasir ya sake kiranta ta dauka, yace Meenah u are mad" ni zaki dropping ma waya wlh baki da hankali, ke kike son amiki abu amma ke kejin haushi, bama zaki staya kiji me zance ba, all what u are proud of shine kina da dadi kin iya sex mttsww wlh zan yi maganin ki, Meenah "tace yes of course ina da dadi na iya sex kai kanka u testify


👯 Nasir yace look at u, wlh u need more than just a mare sex yakamata ki Sani, baki iya ma miji magana ba wlh jumy ta fiki and zanyi maganin ki... To ai gaka ka jumy matan da bata iya kwanciyan gado ba kai kanka u know her weakness, anyway yau ai kana  dakin ta inji kuka da surutai inhar tana maka abinda nake maka... Yayi staki ya kashe wayan... Yace Meenah wlh zanyi maganin ki


👯ku biyoni episode 4👇🏿


✍khadija Muhammad Ali✍admin sarauniyan mata group✍

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯SEX or LOYALTY👯

  (Biyayya ko iya gado)

   Which keep a man👇🏿

    Episode 4


👯Nasir ya shigo gida around 7pm, ya fara shiga dakin Meenah ranshi a bace, tana zaune akan kujera ta tasa dabino da kwakwa agabanta tana cin, Nasir yace aikin kenan a gyara HQ, ta dago kai ta kalle shi, tace "welcome" "yace yawwa ", ya ajjiye mata ledan naman kaza da yoghurt yayi hanyan kofa zai fita.. Tace "Nas love" ya staya be juyo ba, ta taso tazo gaban sa ya kalle ta yace" lafiya u call me" tace babyna am sorry" Nasir zeyi magana tayi maza ta manna bakin ta a nasa tana kissing


👯Nas yaji zai fara kamo Meenah sai ya daure ya janye jikin sa yace" Meenah ban so, kinsan am agree with u..munyi fada, tace I know my love, am sorry, har yanxu kana fushi ne.. Yace why do u bang my call kinsan i hate it..kince in staya bakin asibiti and baki staya kinji me zance ba u just bang my call, tace am sorry nace.. Nas yace dan Allah ban guri in wuce..Nas am sor... Kafin tayi magana ya fita


👯jumy najin shigowan Nasir ta taso cikin yanga tace "oyoyo gwarzon zuciya ta, takawanka lafiya Allah yaja zamanin ka" sannu da zuwa ya nour, Nasir yaji dadi har ransa yace " jumy wannan kirari sai kace wani sarki, tace kafi sarki aguna, Nasir yaji wani sanyi arai, azuciyan sa yace abinda Meenah bata iya ba kenan...Nasir ya ajjiye mata Kazan ta yace let me take my bath.. Tace let me bath u, Nasir yace jumy kina son mu kwana a toilet ko tayi dariya..


👯around 11pm Nasir ya fara shafo jumy tin a palo.. Tace Yaya dai My love.. Ya kashe mata ido tace zo muje mu kwanta, yace babu zancen bacci I need u, suna shiga daki yaga yanda ta gyara bed din ga wasu red flowers ta zuba yace wow wow so romantic.. Ya kamo ta yana romancing tace barin sa maka nighty dinka, yace ai babu zancen rigan bacci zindir zanyi kimin "hand job" Nasir ya cire jallabiyar sa ya fada kan gado naked, yace come to me my baby...


👯Jumy ta fada kan Nasir yace shamin kan nono pls..jumy ta kama nipples dinsa tana sha.. Nasir ya saki kara yace jumy a hankali kina cizo nafa, tace to ya kake so nayi.. Ya kamo nonon ta yana  stosta yana sha tace" wassh so sweet" yace that is how i want u to do for me..yace smooch my dick pls, tace ai ba lubricant cream, yace dauko Vaseline, ta dauko Vaseline ta labta masa a banana, ka kama tana ta murzawa yace omagod jumy ahankali wlh da zafi.. Tace to kaki releasing nifa nagaji i want to sleep, yace wlh idan banyi release ba i can't sleep, zo kisha min, tace nifa bazan iya stosta haka ba saina shafa maka Zuma.. Yace jeki dauko no problem


👯Jumy ta dauko Zuma tazo ta samu Nasir banana tayi sandar taki kwanciya.. Yace jameela ko insa condom ne kawai muyi.. Tace wlh aa jinin fa na rushing so kake mu bata gado.. Yace to sa zuman kisha min pls, jumy ta lapta mai Zuma a dick ta fara lasa, yace zuman fa kawai kike lasa suck me please.. Tana tasha amma Nasir garau komai beji ba, sun gaji gashi ba biyan bukata.." Msttw jumy pls stop..stoop bana so, ya ture ta gefa" wlh baki iya komai ba, you can not sertisfy me ko handjob baki iya ba, sai dai ayi sex..sex din ma baki iya ba dan babu dadi.. Why jumy why...no wlh da sake, kinga inda Meenah ta fiki kenan


👯Jumy ta fashe da kuka tace" Meenah ta fini kace, Nasir kana nufin baka releasing idan mukayi sex, hmm jumy kenan wai realise, realise kawai shine zai gamsar dani babu romance, babu touches and kisses, wlh u need more knowledge on it..ta sake fashewa da kuka wai Meenah ta fini, matar da bata respecting dinka she is not loyal to u, amma ni Nasir ko abu kasa kace kar in stallaka wlh haka nake yi..bana stallaka umurnin ka i obey u..wayyo Allah na shiga uku.. Nine zaka hada da Meenah


👯Jumy ta sake rushewa da kuka " Nasir u don't love me, u hate me..why.."stop it pls..kinsan ina sonki jameela and kisa a ranki wlh nothing can separate us..but this is the fact baki iya kwanciyan gado ba u need more knowledge on it...Meenah ta fiki iya sarrafa ni a gado sorry to say


👯wayyo Nasir pls ka daina comparing dina da Meenah.. Ya barta anan ya shige toilet, Nasir what do u want, am loyal to u am total summited to u, dik abinda kake so shi nake yi... Tana ta kuka tana bam bamin ta shiko yana toilet yana wanka...


👯Ladies what keep a man.. Loyalty or the Cookie..or both.. Ku biyoni.. Next episode


👯LadyK M.Ali✍

✍admin[truncated by WhatsApp]

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯SEX or LOYALTY👯

(Biyayya ko iya gado)

Which keep a man👇🏿episode 5


👯in the morning jameela ta shirya ma nasir breakfast as usual takai dinning table ta shirya su.. Dan policy din jumy ce kome nasir zai mata baza ta taba hanashi abinci ba and sex..ta koma bedroom ta same shi yana saka kaya harya yi wanka tace" good morning my love" ya juyo cikin murmushi yace morning Sarkin kuka dan ya lura tin abinda ya hada su jiya jumy keta kuka fuskan ta dik ya kumbura.. Tace breakfast is ready fa, yace am coming, Nasir yace dadi na da jumy dik rigimar da mukayi baya hana ta yimin 

abin da ta saba na kyautatawa, da Meenah ce da yau sai dai nayi breakfast a office


👯ya same ta tana zaune a dinning, " my sugar butter" ya kanne mata ido, jumy sai hawaye sharrr a ido, yace wai menene haka jumy tin jiya kike kuka akan abinda be taka kara ya karya ya.. To shi kenan am sorry if i hurt you, tace wlh Nasir baka min laifin komai ba but telling me that Meenah ta fini shine kawai ke kona min rai wayyo Allahna!, yace omagod jumy na fada miki haka ne dan ki gyara bawai dan cin fuska ba pls


👯kin San Allah Jameela ina son ki if not sai in kyale ki muyi ta zama haka bakya gamsar dani, tinda ina samun satisfaction agun Meenah but i need u, I want to spend my whole life around u and Meenah, shi yasa i have to let u know so that ki gyara dan zama yayi dadi


👯Nasir yace zo in gaya miki abubuwan da nake so, ya jawo ta suka koma kan kujera a palo, yace jumy ina son social life amma acikin gida na, bawai in fita inyi da yan iska ba, i watch a lot of films, romantic films i mean, tin daga films din Romanians, Italian, Greek films dana na larabawa and i must confess to u ina kallon blue film sorry to say, but na daina yanxu and i also read a lot of love and romantic novels ina karanta liltattafan addini na aure, su jima'i da rayuwan aure a musulinci dadai ire iren su, akwai a lot of things da nake burin inga matan dana aura ta dinga yimin


👯Nasir yace akwai sex style kala shida da nake burin matata ta iya su, akwai different types of kisses and touches, akwai handjob, hand job shine the kind of things that u can do with ur hands da zai gamsar da mijinki bawai sai kunyi sex ba kuma zai samu full satisfaction


👯Inason "dirty talks" meaning idan muna making love ki dinga fada min maganganun dazai kara tadan hankali inji na kara samun karfin gwiwa wajen gamsar dake, ina son kuka da nishe nishe, bawai kukan gaske ba" kukan kissa" nake nufi kina dan maste ni kina kamani harda duka da dan cizo lol, na nuna stananin jin dadin ki da gamsuwa.. Ni kuma idan kikayi haka my egor will rise inji yes ni GWRZON NAMIJI ne


👯Jumy ina son asha min nono, da lasan min kunne, kizo gun cibiya ta kisha, ki sha min lips dina ki dinga stosta kamar lollipop omagod.. Ki dinga fadin pate name dina a hankali wooow jumy da kin gama dani.. Barin tafi office kar inyi late Nasir ya Mike zai tafi... Jumy tace nasir baka fada min ya ake " dirty talks ba, da kukan kissa da fadan " pet names".. Yayi dariya yace na baki assignment nan da one week, idan kin iya I will surprise u da abinda zai faranta miki rai.. Tace a ina zan koya, hmm jumy kina bani mamaki, to kije gidan su Mahmud sady ta koya miki dan itace expert a wannan part din, tace yaushe zanje, oho nidai one week na baki.. Byee ya fita ya tafi office

👇🏿

To be continue next episode

✍admin sarauniyan mata group✍

✍khadija Muhammad Ali✍

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯SEX or LOYALTY👯

(Biyayya ko iya gado)👇🏿episode 6


👯Meenah taji wayan ta na ringing tai maza ta dauka ashe Fiddy ce, Fidy tace Meenah na Alhaji Nasir ya kike, tace Fidy love am fyn ya akayi meye news, tace wani kayan mata na gani an turo shi a group wai a kada garin kubewa a cup ki hada da milk ki.. Kafin ta gama Meenah tace ahap stohon yayi ai na taba gwada wa ba shine nace miki Nas har saida ya siya min sarkan gwal ba.. Fidy tace kai kawas baki da dama, Meenah tace aini bana wasa da kayan wasa shi yasa kullin saina zautar da darling dina.. Suka rushe da dariya ta kashe wayan


👯sai around 9pm Nas ya shigo, ya fara shiga dakin jumy ya kaima mata popcorn dinta da tasa ya biya shoprite ya siya mata yayi kissing lips dinta yace goodnight, tace hmm Nas wannan sauri haka kana ta rawan jiki yau girkin Meenah ko" hahaha ke dai kika Sani.. Kema ki Sani rawan jikin mana..kafin tayi magana harya fita, jumy tace zan rama ne with time!!


👯nasir suna kwance da Meenah tana rikita shi yana"yawwa Mimi na" wow my "sugar honey" assh dadi.. Sai lawai wayan sa ta shiga ringing nonstop ana kiransa , ya basar yaki daukan wayan, Meenah ce taja wani dogon staki ta dauki wayan, daman tasan jumy ce tinda tasan ringing tune din da Nasir ya sa mata, cikin masifa Meenah tace wlh jamela sai Allah ya saka min, ba zaki tashi bugo waya ba sai sanda muke stakiyan jin dadin mu, sannan kishin ki ke tashi, uban wa yace kar ki iya gado...Wlh zan.. Nasir yai maza ya fisge wayan yace jumy meya faru waya at this time of the night, tace so sorry Nas wlh ina so in nemo  sunan abinda ka gaya min ne dazu a Google na manta spelling din


👯yace haba jumy dirty talks da handjob.. Yace I hope dai ba blue film zaki kalla ba.. Tace aa, yace alright good night, tace thank u love, asha dadi lafiya and I love u..yayi dariya yace baki da dama jumy.. I love u too 


👯meenah ranta ya baci kaman ta fashe da kuka ya ajjiye wayan ya jawo Meenah ta fisge hannun ta harda bige masa hannu, tace wlh baka Isa ba kaje Ku karasa dakai da Meenah, in banda iskanci jumy bata tashi kiranka sai muna stakiyan making luv and up til now you have never done anything about it, toni ba banxa bace sai kaje kaci ta


👯haba Meenah am sorry na bata assignment ne and she forgot something so she wanted to confirm shine ta kira, tace dan Allah Nasir ya Isa idan nayi magana kace ban iya magana ba bani da respect gaskiya enough is enough ta tashi zata bar kan gadon, ya janyo ta yace aiko sai ki bari in gama biyan bukata na dan am feeling u, tace i can't wlh..Meenah na ranste da Allah idan kika bar dakin nan wlh zan nuna miki true color na, tace kayi dik abinda za kayi zan fita din.. Ta stallake shi ta fita, Nasir yace wlh Meenah you will regret what you did..haka Nasir ya kwana ranshi a bace, da safe ya fito ko takan Meenah beyi ba ya fita


👯Nasir ya shiga dakin jumy, tace morning love" yace idan ina dakin meenah karki sake kirana pls, dik abinda zaki cemin sai ki bari idan ina dakin ki unless wani reasonable abu ne ko in baki da lafiya, so uku kenan kina irin haka sai ina dakin ta kuma midnight.. Da badin ina takawa Meenah birki ba da sai kunyi stiya.. So pls don't do that again.. Jumy cikin kuka tace am sorry my love bazan kara ba.. Be bata amsa ba ya fita..


👯Sai karfe 10pm ya shigo side din Meenah bebi takan Meenah ba, ya wuce bedroom ya kwanta, tazo ta kwanta a bayan sa, bema nuna alaman yaji mostin mutun ba, tadan kawo hannu ta rungumo shi ta baya ya masta, Meenah azuciyar ta tace yafi nono fari wlh baza ka iya kwana biyu baka neme ni ba, I know u with sex dik fadan da za muyi komai batawan da mukayi baka iya resisting having sex with me, Nasir mu zuba.. Meenah ta juwa ta fara baci


👯shiko Nasir ya kudiri niyar bazai kara neman Meenah ba, saita gane kuranta, he want her to know he need more than sex from her... Ya kamata ta koyi respect.. So yake both Meenah da jumy su gyara dik abinda suka rasa a zaman auran su...he need both the loyalty and sex from them.. With support dik su hada


Next episode👇🏿

✍khadija Muhammad Ali✍

✍admin sarauniyan mata group✍


👯

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯SEX or LOYALTY👯 (Biyayya ko iya gado) episode 7👇🏿


👯Jumy tace hmm barin bugawa sady wayan inji tana gida, inzo in dauki lectures tinda Nasir yaban assignment..jumy na doka wayan sady ta dauka tace " Yar uwa me dadin ki nanan ko ya koma Abuja" sady tayi dariya tace Mahmud na gari sai dai yau yana dakin " sweet berry dinsa" tace thank god, zan iya zuwa yanxu, sady tace tofa lafiya, tace wlh Nasir ne yaban assignment kuma nasan kinsan amsan, hahaha sady tayi dariya tace sai kinxo..


👯ta shigo compound dinsu sady around 4 dot, tana shiga dakin ta tarad da sady na waya da Mahmud hmm kawai ido ta kurawa sady yanda take kashe murya tana wani irin salo kala kala, magana cikin shagwaba..sai data gama suka kalli juna ta kwashe da dariya, jumy tace wlh sady kin ban mamaki wanna irin salo ai seki sa Mahmud ya kasa yin komai, sady tace yana gun aski nema ai sonake na rikitashi kafin gobe ranan girki na, suka kwashe da dariya


👯jamela tace sady nifa sai kin koyar dani wlh that is what brought me here, pls menene " handjob" sady tace tabdi handjob dinne baki iya ba, toya kike ma nasir idan kina period bakya masa yan dabaru kenan, hmm wlh am ignorance of all this sady, pls enlight me, tace just to use ur hands ki gamsar da mijinki har ya kawo, basai kunyi sex ba, kiyi romancing dinsa, ki lasar masa kunne da bakin ki, ki sha masa nono 


👯jumy tace wai harda "kukan kissa" tace yep kukan kissa for sure aishi zai kara masa current, yaji dadi da karfin gwiwa, jumy tace to idan kukan yaki zuwa fa, sady tayi dariya tace wlh kin bada mata, bafa kuka wiwi zakiyi ba, kukan jin dadi, "wassh, assh wayyoo dadi, assh my love dadi kamar Zuma".. Jumy ta fashe da dariya tace wlh sady baki da dama, sady tace aw dariya ko, to zauna Meenah ta kwace Nasir gaba daya ki kasa gane kansa


👯jumy tace pls sady kibar zancen nan wlh Meenah bata isa ta kwace Nasir ba dan... Sady ta kaste ta tace aiko idan kika sa sanya zata yi miki zarra dan naga kin dau hanya, jumy tace sady wlh am ready to learn matukar babu kauce hanya aciki, sady tace kin iya " dirty talks" kuwa " wlh ban iya ba but Nasir yamin maganan" hahaha wlh mazajen nan namu basu da dama inji sady, wlh irin su Mahmud sai macen da tasan kanta kuma tasan sirrika na zaman aure sosai sannan zata iya musu, if not mace zata zama nothing a gun su


👯so jumy u have to do ur best if you want ur man..tace shi dai " dirty talks" kalamai ne na tada sha'awa but sai kin cire kunya🙈zaki iya fada, example kice" ooh my love your dick is so sweet like sugar" Darling wlh babu abinda yakai ka dadi Allah yayi ma wanzamin da ya maka kaciya albarka with many more dai.. Hmm kinga irin dirty talks dinnan suna kara zuburo da sha'awar miji, try this logics


👯jumy tace se kuma "kiss" nifa idan ba kiss na baki da baki ba sai in rasa ina kuma zankai baki na in stosta, sady ta rushe da dariya tace se kikai bakin naki" duwawu" jumy ta zaro ido suka kwashe da dariya suka tafa, tace u can kiss his nipples, ki zirara halcen ki a kunnan sa kina kissing kina hurawa, ki lasar masa cibi you can even suck his dick, jumy tace " tabdi dick" wlh amai zanyi I can't, sady tace is alright idan ba zaki iya shaba but mudai anything to keep our man wlh za muyi matukar is not against Islam


👯sady ke ai kinyi nisa sunan kifa" me dadi na" haka Mahmud ke ce miki, aiko bani kadai ba tinda feenah ma ta dage yanxu dan" sweet berry" Mahmud kece  mata, jumy tace karfa ta miki zarra, aiko babu wani abu is a competition iya ruwa fidda kai dan nida feenah bama kishin hauka sai dai competition din neman fada agun miji kishin irin na MATAN MONZON ALLAH (s.a.w) shi yasa dik mun ruda Mahmud yau idan ya fada cikin  Zuma gobe gidan suga zai shiga kullin cikin dadi


👯kuma jumy dan forget, biyayya, hakuri, kauda kai, da gudin bacin ran miji, stafta da kwalliya, because every man need three things from a woman--

Loyalty.. Be a loyal woman, obey ur husband kamar kina gaban sarki, treat him like ur father, brother and also as a husband

Support-- ki bashi kwarin gwiwa idan zai fita kasuwa ko aiki, encourage him with ur sweet words and du'a, my love Allah dai ya kara budi, wlh kana kokari damu, Allah yasa kafi haka mun gode, muna maka addua muda yara, irin wanna dawainiya da kake mana, hmm jameela wlh idan ya fita he can go to extra mile to make sure he provide for u, he can even bring a mountain or kill a lion lolz just to make u happy 

SEX-San nan sex, ya dawo gida with a lot of stress and tiredness of the body, cuddle him, pamper him, massage him, romance him and sertisfy him with good sex, wlh with this three, sex, loyalty and support a man can be totally submitted to u


👯sady tace although dik kin hada wannan bana jinki anan saura (sex satisfaction) shima I hope daga yau ya zama tarihi, jumy tace jazakallahu khaira Hajiya Sadiya mrs Mahmud danbatta uwar gida sarautan mata.. Point of correction amarya dai, ko kin manta da Feenah ne, Jumy tace aww laa.. Suka kwashe da dariya 

👇🏿


To be continued

✍khadija Muhammad Ali✍admin[truncated by WhatsApp]

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯Sex or Loyalty👯

Episode 7 continuations👉👇🏿


👯Meenah tayi mamakin yanda Nasir ya shareta, jiya haka suka kwana ko kallo bata ishe shiba, yau tasha alwashin sai tayi seducing dinsa, wata shegiyar riga tasa kamar tana naked very transparent ta wasto gashi suka zubo a bayan ta, gashi tasha wani maganin mata dik ya rikita ta she just need him today kuma taga ya basar da ita


👯 ta masto kusa da Nasir akan gado, ya masta, ta sake kawo hannu ta tabo shi yayi maza ya tashi kaman wanda aka sama electric shock" don't touch me again if not ranki zai baci" tace tofa lallai nifa hakki na zaka bani, yace banga dama ba, tace kamar ya baka ga dama ba am in d mood and Kaine mijina ya zama dole ka bani hakki na" Nasir yace sai ki danne ni ki karbi hakkin naki, yaja bargo ya rufe jiki yaci gaba da baccin sa


👯taitai surutun ta be farka ba kawai saita sauka taje ta kunna wutan dakin, daman tasan Nasir baya kaunar yana bacci a kunna wuta dik nisan baccin sa saiya farka.. Ooooh my god wai Meenah what is all this, tace Nasir ni kake ma yanga yau, yace ammiki yanga and so what..tace hmm nidai I can't sleep nasha wani maganin mata ne whl and it make me moody, ya kwashe da dariya yace se kici kanki bari ma in bar miki dakin, ya dau pillow yayi hanyar palo..


👯meenah ta tare kofar, yace wai ke wani irin hauka ke damun ki.. Dole ne, ai da har yanga kike min har kina proud bazan iya resisting dinki ba, to yanxu na hakura kici kayan ki, tace nidai pls let just forget and...kafin tayi magana ya fita, sai ji tayi yana cewa naki wasa ne Meenah mu zuba ni dake


👯Nasir har yayi bacci a palo alarm ya tashe shi dan yana tashi around 3.30 yayi sallar nafila, ya farka ya bude ido anan yaga Meenah akan kujera ido ya mata jajir taci kuka ta kasa bacci, sai yaji tausayin ta ya kama shi anan ya yarda da gaske maganin matan tasha ya dame ta


👯suka hada ido ta kauda kanta, yazo kusa da ita ya zauna, yace" Mimi na" taso muje daki sorry, ta fara kuka ta janye hannun ta wai ya kyale ta, yace OK kin hakura zaki iya kwana a haka no problem ko..is alright ni barin je inyi sallan nafila, ya tashi zai tafi..ta janyo shi ya fada jikin ta, aiko Nasir ya tinstire da wata shegiyar dariya, yace gobe ma ki kara shan maganin mata ya hanaki bacci


👯Bayan sun gama take tanbayar sa, my love wai pls wani laifi nayi kamun horon nan, yace ai yanxu na fara, yanxu ma I just pity you ne, but zan kaurace miki har sai kin gane kuranki... Tace wai Nasir me nake maka for god sake..yace u are not loyal to me and u don't really obey my command and I need u to respect me.. I need more than sex, wlh Meenah na baki nan da one week idan baki gyara halinki ba haka zamuyi ta zama no sex kuma ke zaki cutu


👯dan ni akwai jumy idan kina tinanin she won't satisfy me, to ki cire a ranki dan na tura ta gun sady ta koyo komai... And I know she won't let me down


👯wayyo 🙆🏻🙆🏻nasir why👇🏿to be continued


✍khadija Muhammad Ali✍admin sarauniyan mata ✍

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯Sex or Loyalty👯

Final episode👇🏿


👯Nasir na office yaji shigowan text a wayan sa" my love Allah ya daukaka min kai, ya biya maka dukkan bukatunka na alheri ameen..I love u!!! Sai ka dawo! Hmmm Nasir yayi murmushi kawai sai yayi dealing din number jameela" hello yar aljanna" tayi dariya tace ai kai zaka kaini aljanna..insha Allah Jamila Allah yasa kece  uwar gida ta a Paradise..tace hmmm Meenah fa... Yayi dariya yace you jameela jealousy woman.. Hahaha suka tinstire da dariya, Nasir yace jumy how far kinje gidan su sady kuwa.. Tace zan baka labari idan ka dawo.. Alright dear..


👯jumy tace hmm bari in shanye sauran stumi nama kawai ta tashi ta shiga kitchen ta dauko stimi ta dawo palo.. Tace yau ba kunya Nasir i will surprise u, ta koma cikin bedroom ta dauko wani chewing gum me tada feeling tasa a baki...sai ta tuno da zancen sady " nidai everything that will satisfy my man zan yi if is not against Islam" hmm ai sady kinyi nisa Mahmud bashi da zance se naku.. Nima I will try


👯nasir ya shigo gida around 7pm ya shiga dakin Meenah ya same ta tana waya ya ajjiye mata drinks yayi hanyan fita, tai maza ta kaste wayan" my love sannu da zuwa" sorry kazo ka same ni ina waya ne da mama, tace a gaishe Ku" hmm Nasir mamakin Meenah ya kamashi amma sai ya basar, oh muna ansawa gudnight yayi hanyar waje abinsa, Nasir mamakin meena ya cika shi, ita da zezo ya samu tana waya se dai ya jirata ta gama kuma da kyar zata yi masa sannu da zuwa, hmmn lallai canji ya fara zuwa...yana shiga dakin jumy ta taso da gudu ta fado jikin shi "welcome my king" ta kamo kumatun sa da hannu tayi kissing lips dinsa, ta dawo goshi tayi kissing, Nasir ya kasa magana sai kura mata ido da yayi,  ta hure mai idanu da iskan bakin ta, " why all this look sweetheart" yace I have seeing a surprise and i will...shiiii ta kaste shi..banfa fara komai ba tukun..ko ka manta abubuwan daka koya min.. Yace ai naga u really try bcos b4 u don't welcome me with "hug and kisses" tace u will received more surprise yau" wayyo dadi kashe ni..ni mijin jumy da meenah!!


👯nasir suna kan kicikicin cirewa juna kaya..sai Meenah tayo waya, da yaso ya share sai yaga is not fear dan punishment din rashin sex da ita ne kawai yake mata, amma babu wani rashin caring komai yana mata but babu kwanciyan bed..sai ta koyi biyayya.. Ya dauka yace hello Meenah..tace hmm darling Meenah kawai babu wani pet name lallai myluv kana fushi dani.. Indai lafiya lau kobaka kirani da sweet name ba I know you will call me" Mimi na"...Meenah me kike so kinsan fa is late why are u calling, tace i just want to hear ur golden voice b4 I sleep gudnight.. Ta kace wayan..Nasir yadan yi murmushi a zuciyar sa yace I hope it will last forever Allah yasa kin canxa Mimi 


👯ya jawo jumy zai fara romancing.. Tace no no yau nizan yi maka komai.. Yace wayyo dadi.. But kinsan I can't resist touching u dole saina tabaki tace if that is the case am coming.. Ta stallaka shi taje ta dauko dankwali ta rufe masa fuska, ta kara daure masa hannu biyu ajikin gado" jumy what is this... Woow!! Kawai sai yaji ana sha masa dick.. Asssh jumyyy.. I told u I will surprise u...ta kara rikitashi da wasu dirty talks... Tana sucking dinsa tana wasu maganganu... Yace jumy hau kaina sex me pls... Sai da ta gama ligwigwita Nas kafin ta hau kansa...hmmm a daran dai jumy saida tama fi su sady da feenah karuwanci hahaha


👯da safe kuma ta tashi taje ta hada musu breakfast.. Tazo gefen gado da zirara halcen ta a kunne Nasir yayi maza ya mike zinbir.. Tace gudmornin atashi ayi wanka ya kawo hannu zai rarimota su fada gado ta kauce tayi palo da gudu... Ya taso ya biyo ta cikin kitchen.. Ya ce kalli wando na dick dina daga tuno abinda kika min jiya har ta kara tashi... Lets go I didn't get enough of u wlh jumy... I need u more..tace karka damu zamu kara at night.. Don't be late at work.. Allah ya miki albarka jameela.. Yanxu kin hada duk abinda nake so in samu agun mace Sex and Loyalty...just tel me what u want and I will do it for u koma meye.... Tace nidai I just want u to love me forever" yace na baki kaina gaba daya take me am yours... Amma na kara miki da kujeran makka sannan inkin gama aikin hajji ki shiga Dubai for a shopping...tace omagod ta rungume shi thank u my love... Yace babu wani thank u nidai pls mu koma daki ki karamun.. Kin ga bananan yaki kwanciya tayi dariya tace mylove za kayi late for work... Yace idan naje a Kore ni... Suka kwashe da[truncated by WhatsApp]

[2:45PM, 5/3/2017] ‪+234 816 501 8340‬: 👯Sex or Loyalty👯

 Final episode👇🏿


👯meenah ta kasa gane kan Nasir completely.. Gashi ta gano abinda take takama dashi yanxu baya gaban shi.. Tinda jumy ta iya komai yanxu...hmm wai what will i do.. Nasir ya share ni for god sake ni "Amina Bello dakin gari" idan fa nayi sake wlh jumy za taimin zarra dama tana ikirarin tamin zarra agun Nasir.. Let me call zulaiha Muhammad Sinana nasan shi will give me a clue


👯meenah ta kira zulaiha hello kawata ya girke girke manyan caterers, zuly tace wlh fyn kizo ki koyi latest girki Meenah na Nasir.. Tace ai kawata dadai zaki zo ne wlh I need ur help... Zuly tace lafiya what's wrong, Meenah ta fashe da kuka nasir ya kaurace min two weeks kenan ranan girkina baya kulani idan na dame shi sai ya koma palo ya kwanta... This is serious but laifin me kika masa... Wai bana masa biyayya


👯zuly tace aiko dole zai kaurace miki... To ai ke kika jawo..basai an farantawa zuciya rai ba sannan hankali ya kwanta.. Sannan sha'awa da soyayya su mosta ba.. Take example ya dawo gida da gajiya ai sai kinyi pampering dinsa, kin faranta masa hankalinsa ya nasu dake kafin sha'awar ki zata kama shi..koko da gajiya da yunwa da rashin biyayyan bananan zata Mike lolz


👯kin ko San cewa through lafaizai masu dadi da kwantar da hankali zaki iya tada feeling din miji..ya masoyin raina, wlh ban taba jin mutun me dadin murya irin kaba, wlh myluv ka cika gwarzon namiji..daran Jiya i testify..wow dadi... Wlh through iya magana da biyayya da kisisina da lankwasa duk suke jawo sha'awar namiji.. Bawai dik maganan da ya fito bakin ki shi zaki gayawa miji ba wlh ko ya taro shawa idan kika bata masa rai tini bananan zata kwanta itama tayi fushi hahaha


👯keda kanki kike ikirarin Nasir baya iya resisting sex dake amma a kwana a tashi halin ki ya jawo yama daina feeling din ki yayi zuciya... Halin mace shi kesa a dade da ita sex is an ingredient dake karawa aure armashi..amma ke kin dauka sex kawai can hold ur marriage.. Ina Amina Bello ki hada da biyayya wlh zaki samu kan Nasir sosai..a yanda kike expert in bed wlh da haka kika iya magana da biyayya da kin kama miji a hannu.. Meena cikin kuka tace wlh na dauka Nasir na appreciating effort dina but wai.... Stop Meenah wai wa yace miki Nasir baya jin dadin abin da kike masa.. I love and appreciate u...amma dole yau da gobe ya zama fade up dake dan bakya respecting dinsa.... Meenah sex kawai ba biyayya bazai yu azaman aure ba also loyalty without sex shima bazai yu babu zex ba.. So u need both sex and loyalty to keep ur marriage... Nidai nabar ki lafiya idan kin kasa rike Nasir don't forget Jameela na nan.. hahaha zuly ta fashe da dariya ta kashe wayan


👯tana kashe wayan tayi dealing number Nasir yayi ringing har sau uku be dauka ba.. Hankalin ta ya tashi " ko Jamila ta kwace Nasir ne na shiga uku.. Taji kamar ta je side din jumy ta kira shi..kuma yau ranan girkin tane amma har 8pm be shigo ba.. Ta kira number jumy.. "Hello jumy kina da sauran maganin nan na ciwon hakori kidan sammu" subuhanallahi sorry bari in duba, tace kiba Nasir inzai zo... Tace aiko be shigo ba I tot yana side dinki ne..tace no wlh na zaci ya shigo... Dama Meenah nason taji ne koyana gun jumy ne


👯ta tashi ta sake kimsta jikin ta tayi kyau... Ta dawo ta sake dealing number Nasir.. Ya dauka hello ya dai.. Tace am fyn...Nasir pls I need ur help yace lafiya.. Tace pls karka gujeni wlh I love u...karka manta dani dan jumy na maka komai pls ta fashe da kuka... Yace wannan wace irin magana ce...ina kan hanya saina dawo, tace nidai kace ka yafe min..yace sai kin gyara halinki..nasir wlh na gyara... Yace in gani a kasa.. Kawai sai ya kashe wayan...Meenah sai kuka...


👯ya shigo side din Meenah around 9pm..yana bude kofa ta taso cikin yauki kanta na sunkuye ta durkusa tace sannu da zuwa my love ta karbi jakan hannun sa, ya kalle ta tasa wani wando iya cinya da wata riga kaman bra.. Ta dawo ta sunkuya kusa dashi a kawo maka abinci ne ko se kayi wanka...shi dariya ma ta bashi.. Ya kwashe da dariya yace Hajiya Mimi... Ta fashe da kuka Nasir wlh am serious na gyara halaye na I don't wanna loose u...zan yi dik abinda kake so I will be a loyal woman to u... Ya jawo ta jikin shi yace me yasa kika jawo nayi avoiding dinki Mimi kinsan halin da na shiga na rashin ki for good two weeks dan ma jumy na nan.. Me yasa kika kasa rike Nasir dinki Mimi bazaki yimin biyayya ba... Ta sake fashe wa da kuka tace am so sorry my honey wlh na gyara halina I will be loyal to u I promise..tace kaika kaja min kai ke nunawa babu abinda yakai ni dadi and kana nunamin I snatch ur hrt.. Shi yasa na manta komai na aure nafi maida hankali a sex, yace yes ba laifi na bane this is the fact I can not denied  what am feeling kin iya gado Mimi... Saura biyayya tace wlh Nasir as from today u will c a change...anan kan kapet aka murji juna dama an dade ba a hadu ba kowa na mararin juna


👯Da safe Mimi ta shirya komai tazo ta tashi Nasir, " ina kwana mijina yace lafiya lau.. Ga ruwa nakai maka bathroom yace thank u Allah yayi albarka.. Tace ameen.. Nasir ya shiga bayi yaga Meenah ta wanke masa inner wears dinsa dika dadi ya kamashi first time in history Meenah tayi masa wanki.. Yace lallai abin na yine... Yana shirya wa a daki tazo ta karbi kayan tasa masa, ta dora masa hula ta dauko tirare ta fesa masa... Taja hannun sa sukaje dinning table..Nasir yace thank u Meenah.. Wani abu kike so in baki kyauta... Tace bana son komai sekai yayi dariya yace kin samu... Za kuje hajji keda jumy daganan kuje Dubai shopping.. Ta taso ta rungume shi thank u Darling Allah yasa kafi haka... Yace ameen Mimi....yace nidai if u guys can  give me three things SEX, LOYALTY and Support wlh kun gama dani.. Ni kuma i can go to extra mill to make u happy insha Allah


✍Khadija Muhammad Ali✍

✍admin[truncated by WhatsApp]



from Gidan Novels | Hausa Novels https://ift.tt/2XZoIF6
via IFTTT